IQNA - Wani babban jami'i a kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Palastinu (Hamas) ya mayar da martani kan sabon farmakin da dakarun kungiyar Izzad-Din Al-Qassam, reshen soja na kungiyar suka kai kan yahudawan sahyuniya a zirin Gaza, yana mai cewa tsayin daka a Gaza yana sanya sabbin daidaito ga sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3493792 Ranar Watsawa : 2025/08/30
Tashar Aljazeera ta samu hotuna da bidiyoyi da ke nuni da dimbin mayaka daga bataliyar Qassam sun kai hari a cibiyar soji ta Erez tare da kama wasu jami’ai da sojojin Isra’ila.
Lambar Labari: 3489947 Ranar Watsawa : 2023/10/09
Bangaren kasa da kasa, Dakarun Izzuddin Qssam reshen soji na kungiyar Hamas sun tsaurara matakan tsaroa yankin Zirin gaza baki daya, bayan kisan babban kwamandansu a bangaren ayyukan soji Mazin Fuqaha.
Lambar Labari: 3481369 Ranar Watsawa : 2017/04/02